Advertisement
Labaran Hausa
Trending

Yadda Shirin Izzar So Ya Zamemin Bakandamiyar Da Zai Taimakeni Daga Nan Duniya Har Lahira

Yadda Shirin Izzar So Ya Zamemin Bakandamiyar Da Zai Taimakeni Daga Nan Duniya Har Lahira

Jaruma Khadija yobe wandda ankafi sani da izzar a cikin shirin da Bbchausa ke yi na daga bakin mai ita..

Daga Bakin Mai Ita shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun taurari da mawakan harkar fim din Hausa na Kannywood kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 117, mun tattauna da tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija Yobe, wadda aka fi sani Karima a Izzar So inda ta amsa tambayoyi da dama da suka shafi rayuwarta.

Karima izzar so ta bayyana cewa tun tana yar yarinya karama take son fim domin tun bata fara fim ba idan za’a haska fim a sinima take hawan mota tazo har kano domin ta kalle shi.

Jarumar ta kara da cewa fim yayi mata riga da wando wanda komai ta samu a cikin masana’antar alhamdulillahi domin nan take ci ta sha kuma ta taimawa sauran dangi.

Kalli bidiyan tattaunawar da akayi da ita

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button