
Labaran Hausa
Yadda wasu kwararrun ‘yan sane suka sace wayar Namadi Sabo a wani taro a Abuja
Yadda wasu kwararrun 'yan sane suka sace wayar Namadi Sabo a wani taro a Abuja
Ana tsaka da wani taro a garin Abuja aka nemi wayar Namadi Sambo aka ga tayi layar zana kamar, kamar yadda “Labarun Hausa” suka ruwaito.
Sanata Shehu Sani ya bayyana hakan a wata wallafar da yayi a shafinsa naTwitter.
Sani yace, duk da yawan jami’an tsaro a wurin amma sai da wani barawo ya lallaba ya sace wayarsa.
Lamarin ya faru ne a ranar 6 ga watan Oktoba yayin wani taro na kaddamar da littafin tarihin rayuwar marigayi Gwamna Solomon Lar.
Kamar yadda Sani ya bayyana, ana tsaka da taron aka nemi wayar aka rasa ashe har barayin sun yi aikin su sun gama.
Rahoto daga👉 Labarun Hausa