Advertisement
Labaran Hausa

Yadda Wayannan Jarumai 12 Sukayi A Tsakaninsu Amma Basuyi Aure Ba

Yadda Wayannan Jarumai 12 Sukayi A Tsakaninsu Amma Basuyi Aure Ba

Kamar yadda kuka sani an dade ana ta rade radin zaiyi wuya kaga Jaruman Kannywood sunyi soyayya a tsakaninsu har takai ga sunyi aure, saide suyi Soyayyar wucen gadi Daga baya Kuma na Auren Yazo Yayi Wuff Dasu

Hakane ce ta faru ga wasu daga cikin Kannywood kamar Lawan Ahmad ya Bayyana sunyi soyayya da Fati Muhammad Amma Allah Yayi Ba Rabon Auren

Shima Kuma Mawaki Sarkin Waka Nasiru Ahmed Soyayyarsu Da Hadiza Gabon Ta Bayyana Amma Basuyi Aure Ba

Haka Shima Jarumin Na Buruska Ya Bayyana Soyayyar Da Hadiza Gabara A Lokacin Da Yake Tattauna Da Gidan Talabijin Din Bbc Hausa

Haka Zalika Sani Musa Danja Da Maryam Jankunne Inda Allah Baiyi Da Rabon Auren Ba Sai Ya Auri Jaruma Mansura Isah

Inda Shi Ko Adam A Zango Aka Bayyana Cewar Yayi Soyayya Da Yan Matan Kannywood Da Suka Hada Da Nafisat Abdullahi, Fati Washa Da Ummi Rahab Amma Sai Ummi Rahab Ta Auri Lilin Baba Inda Su Kuma Nafisat Da Fati Washa Suke Har Yanzu Basu Yi Aure Ba

Shafin Kyautablog Ya Samo Wannan Labarin Ne Daga Tasha Gaskiya 24 Kamar Yadda Zakuga Bidiyan Anan Kasa

Kalli Bidiyan Anan

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun Kalli wannan bidiyan zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button