
Labaran Hausa
Trending
Yadda Yaron Mawakin Kudu Davido Ya Mutu A Cikin Swimming Pool
Yadda Yaron Mawakin Kudu Davido Ya Mutu A Cikin Swimming Pool
Hankulan masoya mawakin Najeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido’ sun tashi yayinda jita-jitan mutuwar dan masoyiyarsa, Chioma Rowland, ya bazu.
Rahotanni sun bayyana cewa yaron ya mutu ne cikin rafin wanka na shakatawa dake cikin gidansa dake unguwar Banana Island dake jihar Legas.
An fito da yaron dan shekara 3 daga cikin ruwan kuma aka garzaya da shi asibiti inda Likita ya tabbatar da mutuwarsa.
Majiyarmu Ta Samu Wannan Labarin Ne Daga Shafin Hausalegit
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.