Yadda Yaron Mawakin Kudu Davido Ya Mutu A Cikin Swimming Pool

Hankulan masoya mawakin Najeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido’ sun tashi yayinda jita-jitan mutuwar dan masoyiyarsa, Chioma Rowland, ya bazu. Rahotanni sun bayyana cewa yaron ya mutu ne cikin rafin wanka na shakatawa dake cikin gidansa dake unguwar Banana Island dake jihar Legas. An fito da yaron dan shekara 3 daga cikin … Continue reading Yadda Yaron Mawakin Kudu Davido Ya Mutu A Cikin Swimming Pool