Advertisement
Magunguna

Yadda za’a magance ko wacce irin matsalar kankancewar gaba da saurin kawowa lokacin saduwa

Yadda za’a magance ko wacce irin matsalar kankancewar gaba da saurin kawowa lokacin saduwa

Kasancewar citta nau’in iccene mai daraja wanda mutanen sin suka shahara da iya sarrafasa kuma duk wani nau’in magani na sa sha’awa ko karata da ita ake amfani.

Don haka ana daka citta agaurayata da garin kastul hindi sai azuba zuma da man kanumfari amotse su,sai arika shan babban cokali 3 sau 3 a rana, amma za’ayi sati biyu anasha ko fin haka gwargadon girmanda ake bukatar gaban yayi.

Sannan a yawaita shafa man tafarnuwa a gaba duka kewayensa.

Ana samun kwan salwa afashe cikin kofi,sai azuba zuma da garin citta kadan akadasu sosai za’ayi hakan gab kwanciya,ana sha akwanta,amma adan motsa jiki.

Sannan adanyi gudu(exercise) koda na 10min ne akalla ayi hakan tsawon week guda.

Asamu man kanumfari da garin h/sauda da zuma da ridi sai azuba zuma kwatankwacin robar yoghurt sai garin h/sauda rabin ledarsa, sai man kanumfari rabin kwalbar sai azuba ridin ba tare da an sarrafashi ba ta soyawa ko makamancin hakan.

Azuba cokali 5 a rika shan cokali 5 in za’a kwanta safe da rana kuma cokali 2 ko 3 a karshen cin abinci, wannan yana magance saurin inzali da kuma kara girman gaba.

Inaso kuma ku sani yawan shekaru na taka muhimiyar rawa akan girma da karfin azzakarin namiji.

domin ba yadda zaayi ace mutum yayi kamar yadda dan shekara sha takwas zai yi in yakai shekara 50 zuwa sama. ko da yake namiji zai iya ma mace ciki kome tsufansa.

Amma mace da zaran ta kai menopouse to ita da haiwawa to sai dai wani ikon Allah, akwai wani bawon itace da ake kira dan kamaru in aka same shi a hada da jar kanwa kadan a tauna a hade ruwan, a gaskiya indai na kwaran aka samu zaa ga biyan bukata.

Allah yasa mudace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button