
Yadda zaka gano mazakutar ka tana aiki da yadda ya kamata ko ta daina aiki zaka mikar da ita
Yadda zaka gano mazakutar ka tana aiki da yadda ya kamata ko ta daina aiki zaka mikar da ita
Tsarabar ma’aurata, amma akwai gargadi banda mai ciki.
ciwon sanyi maza da mata
Kaikayin gaba.
Kankancewar azzakari.
Saurin inzali.
Ciwon mara.
Al’ada tana wasa.
Wanda ya bar ISTIMNA’I zai iya shan magani.
Rashin haihuwa.
wannan hadin ma’aurata zasu iya Sha, masu shirin aure zasu iya Sha tsawo sati uku, yara daga kan shekara 7 zasu sha.
Kankana kwallo daya
Garin Hulba ko ‘yayan ta cokali 5.
Kustul Hindi cokali 2.
Ruwa Lita 4.
Ga yadda za’a hada su.
Za’a yanka kankana harda bawon ta sai a zuba cikin ruwa Lita 4, sai a zuba sauran kayan hadin, za’a dafa tsawon 15 minutes sai a sauke ya huce.
Za’a sha Kofi shayi daya kowanne safe kafin cin abinci da yamma bayan cin abinci da 1 hour.
Hadin magani na 2.
(1) Hulba.
(2) Zuma.
Sai a tafasa hulba ana zuba Zuma cokali 4 Ana sha safe da yamma Kofi daya.
Ruman yana ɗaya daga cikin ƴaƴan itatuwa dake da alfanu ga lafiya a jikin ɗan adam, tun daga ƙarin kuzari, bada kariya daga cututtuka, taimakawa wajen narkar da abinci, gyaran fata har zuwa gyara da inganci na wasu manyan sassan jiki.
Ruman yana magungunan cututuka waɗanda suke damun al’umma kamar haka.
Rage kitse wato ( slimming).
Sanƙara, ko kuma Kansa
Kare garkuwar jiki
Ciwon Mara
Cututtuka nau’in Bakteriya
Ciwon Olsa
Ciwon Asma
Mura da Tari
Ciwon Hanta
Ciwon ƙashi
Tsutsar ciki
Kaikayin Jiki
Sarrafa shi ta hanyoyi mabanbanta kesa yayi aiki a jikin mutum kamar yadda ake buƙata.