Advertisement
Magunguna

Yadda zaku gane Mace mai tsananin sha’awa domin ka auri wacce zakaji dadin saduwa da ita

Yadda zaku gane Mace mai tsananin sha’awa domin ka auri wacce zakaji dadin saduwa da ita

ldan namiji ya kalli kafarki indai yana da ilimin tamkar ya kalli kasanki ne, jin dadi ne kawai dake bakuyi ba.

(1) Idan yatsar kafar mace ta kusa da babban yatsa tafi babbar yatsa tsawo to yana nufin macen tana da karfin sha’awa.

ldan kuma babbar yatsa data kusa da shi sukazo tsawo daya to macen tana da saukin sha’awa.

(2) Idan babbar yatsar mace tana da girma sosai da kuma tsawo to hakan yana nufin kasanki yana da kofa babba da kuma tsayi.

ldan kuma babbar yatsarki ba babba bace sosai kuma bata da tsawo to hakan yana nufin gabanki beda kofa babba a matse kike, kuma baki da zurfi sosai.

(1) Idan mace nada wushiryar kafa wato duk tsakanin yatsunki akwai space ba sosai ba to hakan yana nufin kina da ni’ima, kuma kina da dadi na jima’i ga da namiji.

(4) Idan diddigen mace yana da cika babu rama a cikinsa to hakan yana nufin tana da juriya wurin jima’i, duk kwakwar namiji zata iya dauke bukatarsa.

Allah shiya barwa kansa sani Kamar yadda maza suke da hanyoyin motsawa mata sha’awa ba tare da sun kusance su ba, haka suma matan suke da nasu hanyoyin.

Ina matukar mamaki idan naji mace na korafin cewa suna kwana su tashi da miji a gida daya kuma gado daya amma sai ya dauki lokaci bai yi jima’i da ita ba, kuma ita tana so.

Hakan yana faruwa ne saboda sanin yadda zata yi amfani da halittun ta domin cusawa mijinta wannan sha’awar bama sai tace masa komai ba.

Allah yasa mudace.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button