Advertisement
Magunguna

Yadda zaku hada maganin kara girma da karfun mazakuta cikin sauki

Yadda zaku hada maganin kara girma da karfun mazakuta cikin sauki

Wasu mazajen nafama da matsalar rashin girmada tsayin azzakari, sai kaga babban mutum ammaazzakarin sa kamar na yaro.

To akwaiingantaccen maganin kara kauri da tsayinazzakari, zan kuma bada shi fisabilillahi.

Ga yadda za’a hada maganin.

Asamu kaninfari adaka, sai azuba cokali 5nakanin farin acikin man zaitun arika shafawaajikin azzakari sau 2 arana.

Sannan kuma asamualbasa kimanin cikin kwanon shanruwaamarkadata sai adora akan wuta da amma karabari ta dahu sosai, sai azuba zuma aciki garwayaarika shan cokali 2 sau 3 arana zuwa sati daya.

Duk wanda ya yi amfani da wannan maganingabadaya kamar yanda aka rubuta, tabbas zaisamu biyan bukata da iko Allah.

KANA BUKATAR KARIN GIRMANAZZAKARI KO KARFI?.

Ka samu Mazakutar Bijimin Sa wanda ba’a dandake shi ba, ka dafa tare da danyar Citta da Mankuli Kar a sanya Gishiri ko maggi, amma za’a sanya dukkan kayan kamshi.

Idan ya dahu sai ka rikaci, zka rika maimaitawa daga lokaci zuwa lokaci, idan kuma karfi ake bukata, a samu Mazakutar Karakanda wani dabba mai kaho reshe-reshe, idan ba’a samu na Karkandan ba a nemi na namijin Gada wato akuyar jeji.

ldan shima bai samu ba, sai ayi dana Dan Akuya wanda ba’a dandake ba, ka daka Mazakutar a turmi sannan ka shanya ya bushe.

Idan ya bushe a rikaci da cukwi, to insha Allahu Mazakutarka zata girma kuma zaka samu karfi.

Allah ya bamu sa’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button