
Yadda zaku hada maganin karin girman mazakuta cikin sauki
Yadda zaku hada maganin karin girman mazakuta cikin sauki
Yan uwa da dama suna bukatar karin girma tsawo da kauri da gaba domin samun kwarin gwiwa wajen jima’i.
Dukda kamar yadda nake fada shi girma tsawo ba shine yake sa ka iya gamsar da mace ba,hasali ma mata sunfi son mai kauri fiye da wanda yake da tsawo,amma koma yaya ne sai ka nemi:
1. Albasa.
2. Tafarnuwa.
3. Zuma.
Da farko zaka samo Albasa guda madaidaiciya zaka yanka biyu zaka wanke,zaa samu Tafarnuwa yayan guda 7 a bare ta a yayyanka kanana a hada da Albasa din a zuba ruwa rabin kofi a markada.
Sannan a zuba zuma chokali 10 a ciki a aje a Fridge zaka kasa 4 kasha kashi 1 safe kashi daya yamma,sauran washe gari shima kasha, idan ya kare ka sake hada wani har sati 3 zuwa wata 1.
Idan kana da fridge zaka iya hadawa da yawa ka aje ka rika sha.
Ina son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu matan har kauce hanya suke yi, suje a saka musu kugun roba. Kun ga akwai alamar kauce hanya a nan kenan.
Akwai nau’in ababen da mace za ta rika ci, sannu a hankali, kyan diri da halittarta za su kara fitowa, ita ma za ta rika ji ta kara cika, ta yi kyau.
Masana a wannan fannin, sun bayar da shawarwarin amfani da.
– Abarba
– Ayaba
– Gwanda
– Kankana
– Zuma
– Madarar ruwa.
A kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa,sai a dan kara zuma da madara. Bayan wannan,mace za ta rika sha a koda yaushe. Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa, ki yi kwadonsu, ki rika ci.
Haka nan za ki rika yin wadannan kayan lambun da ki ka markada, sai ki rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki fara cin komai.
Allah ya bamu sa’a.