
Yaran Rarara Sun Fara Mayar Da Martanin Kan Rigimarsu Da Gwamna Kano Gandujai
Yaran Rarara Sun Fara Mayar Da Martanin Kan Rigimarsu Da Gwamna Kano Gandujai
Mutanen Dauda Kahutu Rarara, wadanda kuma sune yan gaban goshi wato wadanda yafi so a cikin jama’ar sa, wadanda sune Aminu Alan Waka Daddy Hikima wato Abale da Abubakar Bashir Maishadda sun aika wa Gwamna Ganduje Da Zaffan Sako
Dauda Kahutu Rarara dai shine ya kafa wata sabuwar jamiyya a Kano mai suna ADP mai alamar littafi, inda ya tsayar da Sha’aban Sharada a matsayin dan takarar Gwamnan Kano a jamiiyyar, ya kuma tsayar da Aminu Alan Waka A Matsayin Dan Majalissa Mai Wakiltar Nasarawa
Hakazalika Ya Tsayar Naziru Dan Hajiya A Matsayin Dan Majalissa Mai Wakiltar Madobi Da Garin Malam
Kuma Ya Tsayar Da Abale A Matsayin Dan Majalissa Mai Wakiltar Kumbutso
Daga Nan Ne Rarara Ya Nemi Da Gandujai Ya Bawa Wayannan Mutanen Nasa Takarar A Jam’iyyar Apc Amma Haka Bai Samu Ba
Inda Haka Ya Fusata Rarara Komawa Jam’iyyar ADP A Kano Domin Mutanensa Su Sami Takarar
Wannan Dalilin Ne Yasa Gandujai Yake Takun Saka Dashi A Don Haka Gandujai Yasa Aka Cire Sunan Rarara Daga Cikin Jerin Mutanen Da Zasu Yiwa Tinubi Kamfen A Jahar Kano
Saide Koda Da Hakan Ta Faru Yaran Rarara Sun Fara Mayar Da Martanin Kamar Yadda Alan Waka Yayi Wallafa A Shafinsa Suma Sauran Suka Mayar Da Tsokaci A Sahen Comment
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.